Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na na Ahlul Baiti (AS) – ABNA– ya habarto cewa: a daidai lokacin da mauludin fiyayyen halitta manzon Allah (S.A.W), an gudanar da bikin rufe taron yada labarai na biyu na “Mu ‘ya’yan Husaini (a.s) ne”. Bikin wanda ABNA ta shirya, ya baje kolin wadanda suka yi nasara a fannoni daban-daban na gasar daga kasashe tara na duniya da suka samu lambobin yabo.
Bidiyon Rahoton Tashar Karbala Kan Rufe Taron Kafafan Yada Labarai Na Biyu: "Mu 'Ya'yan Husaini (AS) Ne"

Bidiyon Rahoton Tashar Karbala Kan Rufe Taron Kafafan Yada Labarai Na Biyu: "Mu 'Ya'yan Husaini (AS) Ne"
Your Comment